Daren laylatul qadri
Daren laylatul qadri
Dare da yake cikin wannan wata na Ramadan
manzon allah saw ya kasaance idan go man karshe na Ramadan yaxo yana tsayuwa acikin wannan dare fiya da sauran darare
Nana Aisha RA ta kasance tana fadi Dana tambayi manzon allah wacce addu,a zanyi idan na dace daren sai manzon Allah yace mata kifadi
Allahumma innaka afuwun tuhibbul afwa fa afu anni kiyi tati.
Allah kasa mudace da wannan dare mai albarka
Comments
Post a Comment