Daren laylatul qadri
Daren laylatul qadri Dare da yake cikin wannan wata na Ramadan manzon allah saw ya kasaance idan go man karshe na Ramadan yaxo yana tsayuwa acikin wannan dare fiya da sauran darare Nana Aisha RA ta kasance tana fadi Dana tambayi manzon allah wacce addu,a zanyi idan na dace daren sai manzon Allah yace mata kifadi Allahumma innaka afuwun tuhibbul afwa fa afu anni kiyi tati. Allah kasa mudace da wannan dare mai albarka